Ratcliffe ya bayyana cewa zai kawo sauye sauye, sannan ya kara da cewa hukumar liken asirin zata mai da hankalin wajen tattara bayanan mutane da kuma mai da martini kan masu adawa da Amurka.
Gobarar dajin ta fara ne da safiyar ranar Laraba, kuma ta kone daruruwan kadadar bishiyoyi, sannan hayaki da burbushin toka ...
A shirin Nakasa na wannan makon, mun karbi bakuncin wani mai bukata ta musamman da ke aikin jarida a jihar Kogin Najeriya.
Ya taba zama mataimakin shugaban jam’iyyar All Nigeria Peoples Party (ANPP) kuma an zabe shi Sanata mai wakiltar Filato ta Kudu a shekarar 2015 a karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Yayin da rundunar sojin Najeriya ke ci gaba da fatattakar 'yan bindiga dake addabar jama'a a yankin Arewa maso Yamma karkashin shirin Fansa Yamma, alamu na nuna ana samun galaba a kan 'yan bindigan ...
Hasashen fuskantar matsanancin sanyi a wunin yau Litinin ya sa Trump ya sa aka mai da bukin rantsarwar cikin majalisar ...
Shirin Zauran VOA na wannan makon, ya ci gaba da kawo muku muhawara kan yadda Najeriya ke ci gaba da karbo bashi, wanda zai ...
Akalla mutane 600 ne ake sa ran za su halarci bikin da aka mayar Cikin Majalisar Dokokin Amurka saboda matsanancin sanyi ...
Sabbin zarge-zargen suna nuni da cewa Faransa za ta samar da kudin makarkashiyar hambarar da gwamnatin soja a Nijar ko ...
Ya zuwa safiyar Assabar, an sami shawo kan kashi 43% na harsunan wutar Palisades, wanda ya karu daga kashi 31% na ci gaban da ...
Makyankyasar jariran na nan a rukunin gidaje dake yankin Ushafa na birnin tarayyar Najeriya. An kubutar da mata masu juna 2 guda 9 daga wani wurin kyankyasar jarirai a Abuja, babban birnin najeriya.
Kamar yadda ake faɗa a masna’antar fina-finan Amurka ta Hollywood, dole ne Shirin ya ci gaba. A ranar Litinin, an ba da ...